
Naka by Tessy Okonu Lyrics
CHORUS:
Jawo ni—nan kusa da Kai
Jawo ni—nan kusa da Kai (2×)
Wurin Ka—nake so
Jawo ni—kurkusa da Kai (2×)
VERSE:
Wurin Ka
Akwai salama
Wurin Ka
Akwai ceto
Wurin Ka
Akwai bege
A cikin sunan Ka
Ake samin rai
Yesu jawo ni
Kurkusa da Kai
Bridge 1:
CALL: Ba Mai iko sai Kai kadai
RESP: Ba Mai iko sai Kai kadai
CALL: Babu wani Allah sai Kai kadai
RESP: Ba Mai iko sai Kai kadai (2×)
ALL: I worship You
BRIDGE 2:
CALL: Ni Naka ne
RESP: Ni Naka ne (9×)
OUTRO:
Jawo ni—nan kusa da Kai
Jawo ni—nan kusa da Kai